<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>John H. Hopkins, Jr.</author>
<title>Ga Mu Nan Shehuna Gabas LW412</title>
<lyrics>[V1]
 1) Ga mu nan shehuna gabas
 Mun kawo maka sujada,
 Daga nesa mun yi murna
 Da ganin tamraruwa.

[V2]
 KORUS
 Ga tarmamuwa, can sama,
 Tarmamuwa haskaka
 Cikin zukatanmu duka
 Har mu cika nufinsa.

[V3]
 2) Mun kawo maka dukiya,
 Ga zinariya-zumuntarmu
 Kai ne sarki, yi ta mulkinka
 Cikin zukatanmu.

[V4]
 3) Ku mutane yau kun taru,
 Kuna murna tare da mu.
 Ko kun san wanda an haifa,
 Ko shi ne naka ceto.</lyrics>
<hymn_number>412</hymn_number>
</song>